Ana Murna Saui Ya Fara Samuwa, Tinubu Ya Sake Tsoratar da 'Yan Najeriya, Ya Yi Jan Ido
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne a bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku. Birnin Hague, Netherlands - Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce zai ci gaba da aukar matakai domin inganta rayuwar 'yan Najeriya.