Cikakken Jerin Kasashe 6 da Suka Sauya Taken Kasarsu Ba da Dadewa ba
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da warewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishai A ranar Laraba, 29 ga watan Mayun 2024, Shugaba Bola Tinubu, ya rattaa hannu kan kuirin da ya maye gurbin tsohon taken Najeriya na Arise, O Compatriots" da "Nigeria, We Hail Thee".